Logo

Catholic Diocese of Katsina

Back to events

THE FIFHT SUNDAY IN ORDINARY TIME YEAR 'A'

2/8/2026

THE FIFHT SUNDAY IN ORDINARY TIME YEAR 'A'
Lahadi ta 5 ta shekara a sashi na 'A' 08/02/2026 anfar mass da mislin 10:00am. Yau karatun mu na daya Ishaya 58:7-10, karatun na biyu 1 korantiyawa2:1-5, Zabura ta 112, Bishara Mathew 5:13-16. Wa'azi daga bakin Rev Fr. Habila S Bala. A takai ce dukan karatun suna nuna mana da mu zama da aminci aciki rayuwar mu domin Mutum mai kirki kamar hake ne a cikin duhu kamar yanda mukaji acikin Zabura Muna rokon Allah ya bi damu muyi tafiya a cikin haske. A yaune akayi bikin radin suna na iyali guda biyu wato(Cate Mikah Isah da Mal Dauda Yakubu) an gama mass da mislin 12:32pm.

Photo Highlights

Event image 1

I want to learn more about _